✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

LABARAN AMINIYA: An Haramta Amfani Da Adaidaita Sahu Daga Karfe 10 Na Dare A Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta haramta zirga-zirgar babur mai kafa uku wanda aka fi sani da Adaidaita Sahu daga karfe 10:00 na dare zuwa wayewar gari.

Gwamnatin Jihar Kano ta haramta zirga-zirgar babur mai kafa uku wanda aka fi sani da Adaidaita Sahu daga karfe 10:00 na dare zuwa wayewar gari.