LABARAN AMINIYA: An kama Ike Ekweramadu da matarsa a Landan | Aminiya

LABARAN AMINIYA: An kama Ike Ekweramadu da matarsa a Landan

    .
An kama tsoho Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya, Ike Ikweramadu tare da matarsa a birnin Landan.
 
A cewar ’yan sandan birnin na Landan, an kama su ne kuma za a gurfanar da su a gaban kotu saboda shigo da yaro kasar ba bisa ka’ida ba.