LABARAN AMINIYA: ASUU Ta Tsawaita Yajin Aikin Jami’o’in Najeriya Da Mako Hudu | Aminiya

LABARAN AMINIYA: ASUU Ta Tsawaita Yajin Aikin Jami’o’in Najeriya Da Mako Hudu

    Abubakar Maccido Maradun

Shugaban kungiyar Emmanuel Osodeke ya ce sun dauki matakin ne bayan gwamnati ta kasa biya musu bukatunsu a tsawon wa’adin da ta suka ba ta a baya.