✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

LABARAN AMINIYA: Barazanar Tsaro Ta Janyo Rufe Makarantun FGC A Abuja

Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta bada umarnin rufe dukkanin makarantun sakandaren Gwamnatin Tarayya da ke Birnin Tarayya sakamakon barazanar tsaro da makarantun hadaka ke fuskanta…

Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta bada umarnin rufe dukkanin makarantun sakandaren Gwamnatin Tarayya da ke Birnin Tarayya sakamakon barazanar tsaro da makarantun hadaka ke fuskanta a Abujan.