Sanatan Kano ta Tsakiya, Ibrahim Shekarau, ya ce har yanzu a gidan haya yake zama a Abuja kuma yana addu’ar Allah Ya hore masa ya gina na kansa.
LABARAN AMINIYA: Har Yanzu A Gidan Haya Nake Zama A Abuja —Shekarau
Sanatan Kano ta Tsakiya, Ibrahim Shekarau, ya ce har yanzu a gidan haya yake zama a Abuja kuma yana addu’ar Allah Ya hore masa ya…
-
By
Abba Adamu
Tue, 23 Aug 2022 19:11:42 GMT+0100
Karin Labarai