✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

LABARAN AMINIYA: Kotu Ta Sake Fatali Da Bukatar Bayar Da Belin Abba Kyari

Babbar Kotur Tarayya da ke Abuja ta sake yin fatali da bukatar da lauyoyin dakataccen dan sanda, DCP Abba Kyari, suka sake gabatar mata kan…

Babbar Kotur Tarayya da ke Abuja ta sake yin fatali da bukatar da lauyoyin dakataccen dan sanda, DCP Abba Kyari, suka sake gabatar mata kan bayar da belin shi.