✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

LABARAN AMINIYA: Nan Ba Da Jimawa Ba Zan Bayyana Matsayina Kan Batun Ficewa Daga NNPP – Shekarau

Sanatan Kano ta Tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya musanta duk wani labari da ake yadawa cewa zai fice daga Jam’iyyar NNPP zuwa Jam’iyyar PDP, inda ya ce…

Sanatan Kano ta Tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya musanta duk wani labari da ake yadawa cewa zai fice daga Jam’iyyar NNPP zuwa Jam’iyyar PDP, inda ya ce nan gaba kadan zai bayyana matsayinsa a kan batun.