✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

LABARAN AMINIYA: NSCDC Ta Ba Iyalan Jami’inta Da Aka Kashe A Harin Kuje N2.8m

Rundunar tsaro ta NSCDC ta bayar da kudi Naira miliyan biyu da dubu 800 ga iyalan marigayi Insfekta Iliyasu Abraham, jami’inta da aka kashe lokacin…

Rundunar tsaro ta NSCDC ta bayar da kudi Naira miliyan biyu da dubu 800 ga iyalan marigayi Insfekta Iliyasu Abraham, jami’inta da aka kashe lokacin da ’yan bindiga suka kai hari gidan yarin Kuje.