✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

LABARAN AMINIYA: Za a Dawo Buga Wasannin Gasar Firimiya ta Ingila a Ranar Talata

Hukumar kwallon kafa ta Birtaniya ta sanar da cewa za a dawo da buga wasanni daga ranar Talata. Hukumar ta sanar da hakan ne bayan…

Hukumar kwallon kafa ta Birtaniya ta sanar da cewa za a dawo da buga wasanni daga ranar Talata. Hukumar ta sanar da hakan ne bayan dage wasannin da ta yi na kwana uku sanadiyyar mutuwar sarauniyar Ingilia Elizabeth.