LABARAN AMINIYA: Za A Fuskanci Karin Ambaliyar Ruwa Cikin Wata 2 Masu Zuwa A Najeriya — NiMet | Aminiya

LABARAN AMINIYA: Za A Fuskanci Karin Ambaliyar Ruwa Cikin Wata 2 Masu Zuwa A Najeriya — NiMet

    Abubakar Maccido Maradun

Shugaban Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) Farfesa Mansur Bako Matazu, ya gargadi ’yan Najeriya da su shirya fuskantar karin ambaliyar ruwa a watanni biyu masu zuwa.