✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

LABARAN AMINIYA: Za A Fuskanci Karin Ambaliyar Ruwa Cikin Wata 2 Masu Zuwa A Najeriya — NiMet

Shugaban Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) Farfesa Mansur Bako Matazu, ya gargadi ’yan Najeriya da su shirya fuskantar karin ambaliyar ruwa a watanni biyu…

Shugaban Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) Farfesa Mansur Bako Matazu, ya gargadi ’yan Najeriya da su shirya fuskantar karin ambaliyar ruwa a watanni biyu masu zuwa.