✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Labarin Mai Keken Napep da wata mata

Wata rana wata mata mai juna biyu ta fito daga gida za ta je asibiti, bayan ta fito daga gidansu ne sai ta tare wani…

Wata rana wata mata mai juna biyu ta fito daga gida za ta je asibiti, bayan ta fito daga gidansu ne sai ta tare wani mai Keke Napep, ta kuma sanar da shi asibitin da za ta je.