✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Labarin Yarabawa masu cirani a Arewa

Wasu Yarabawa ne biyu abokan juna kuma dukkansu Musulmi ne. Wata rana suka zo cirani Arewa sai dayansu ya shiga sayar da giya. Ana cikin…

Wasu Yarabawa ne biyu abokan juna kuma dukkansu Musulmi ne.

Wata rana suka zo cirani Arewa sai dayansu ya shiga sayar da giya.

Ana cikin haka wata rana sai suka je jin wa’azi, suka samu malam yana wa’azi a kan giya, sai dayan ya tambayi cewa: “Mene ne hukuncin Musulmi mai sayar da giya?”

Jin haka sai abokin nan nasa ya amsa da cewa: “Malam, da ni yake yi, ci gaba da wa’azinki; in an tashi wa’azi zan ba shi amsa”.

Daga Laminu Umar Abba, 08131364647