Daily Trust Aminiya - Lambar dan kasa: Abin da muke fuskanta wajen rajistar NIN
Subscribe
Dailytrust TV

Lambar dan kasa: Abin da muke fuskanta wajen rajistar NIN

Daruruwan mutane ne ke yin tururuwar yin rajista domin samun lambar shaidar zama dan kasa (NIN) bayan gwamnati ta wajabta wa kowane dan Najeriya mallakar lambar da kuma hadawa da layin wayarsa ko kuma a katse layin wayar.

Masu zuwa yin rajisatar sun bayyana irin abin da suke fuskanta wajen karbar lambar.

Ga abin da suke cewa: