Likitan Shugaban kasar Benin, Dokta Ibrahim Mama Cisse da ‘ yar ’yar uwarsa Zouberath Kora Seke da tsohon minmistan kasuwanci, Moudjaidou Soumanou sun hada kai wajen sanya wa Boni Yayi guba a abinci,
Likitan shugaban kasar Benin da ’yar uwarsa sun hada kai don sa masa guba a abinci
Likitan Shugaban kasar Benin, Dokta Ibrahim Mama Cisse da ‘ yar ’yar uwarsa Zouberath Kora Seke da tsohon minmistan kasuwanci, Moudjaidou Soumanou sun hada kai…