Mahaifiyar Shekau: Ni da shi shari’a sai a Lahira | Aminiya

Mahaifiyar Shekau: Ni da shi shari’a sai a Lahira

Masu iya magana kan ce “Waka a bakin mai ita ta fi dadi”.
Wannan bidiyon tsakure ne na hirar da wata tawagar Aminiya da Trust TV ta yi da mahaifiyar marigayi Abubakar Shekau, shugaban Boko Haram.
Nan ba da jimawa ba za mu kawo cikakken bayani a kan abin da muka gano yayin ziyarar da muka kai garin Shekau kwanan baya.
A kasance da Aminiya – @aminiyatrust, da Trust TV – TrustTVnews, trusttv_news, @thetrusttv.