Wani matashi mai yi wa kasa hidima mai suna Musa Bayi Muhammad ya ceto fursunoni 10 wadanda galibinsu matasa ne daga zaman gidan kaso a Jihar Gombe a kokarinsa na rage cinkoso a gidajen yari.
Mai yi wa kasa hidima ya ceto fursunoni 10 a Gombe
Wani matashi mai yi wa kasa hidima mai suna Musa Bayi Muhammad ya ceto fursunoni 10 wadanda galibinsu matasa ne daga zaman gidan kaso a…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 7 Dec 2012 10:50:15 GMT+0100
Karin Labarai