✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Majalisar Tarayya na son mutanen karkara su taka rawa a gyaran tsarin mulki

Majalisar Wakilai ta nanata matsayinta na ganin mutanen karkara sun taka rawa a gyaran tsarin mulkin 1999 da ake yi a yanzu domin tabbatar da…

Majalisar Wakilai ta nanata matsayinta na ganin mutanen karkara sun taka rawa a gyaran tsarin mulkin 1999 da ake yi a yanzu domin tabbatar da ba a bar wani sashin kasar nan saboda bambancin yanki ko addini ko kabila ba.