✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Marasa gaskiya ke komawa APC – Sule Lamido

A yayin da kusoshin jam’iyyar PDP ke suya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, Tsohon Gwaman Jihar Jigawa, Sule Lamido, ya fallasa dalilin…

A yayin da kusoshin jam’iyyar PDP ke suya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, Tsohon Gwaman Jihar Jigawa, Sule Lamido, ya fallasa dalilin sauyin shekar da kuma abin da zai samu jam’iyyar, wadda a cewarsa, barin ta laifi ne.

A wannan bidiyo, Sule Lamidon ya kuma bayyana dalilin da ya kamata a yi watsi da mulkin karba-karba tsakanin yankunan siyasan Najeriya.

A yi kallo lafiya.