Kimanin marayu 400 ne suka samu tallafin tufafin Sallah daga wata kungiyar karfafar iyaye mata, mai suna “kungiyar Tallafa wa Mata su Dogara da Kansu” da ke Kano.
Marayu 400 sun samu tufafin Sallah daga wata kungiya
Kimanin marayu 400 ne suka samu tallafin tufafin Sallah daga wata kungiyar karfafar iyaye mata, mai suna “kungiyar Tallafa wa Mata su Dogara da Kansu”…