Mario Balotelli, shahararren dan wasan Italiya da kulob din Manchester City da ke Ingila a shekaranjiya Laraba ya yanke shawarar janye karar da ya kai kulob din a bisa dalilin zaftare masa albashin mako biyu
Mario Balotelli ya janye karar da ya kai Manchester City
Mario Balotelli, shahararren dan wasan Italiya da kulob din Manchester City da ke Ingila a shekaranjiya Laraba ya yanke shawarar janye karar da ya kai…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Sun, 6 Jan 2013 23:44:15 GMT+0100
Karin Labarai