✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Martani: Dokta Ibrahim, ba ka yi wa Hauwa Farar Lema adalci ba

Babu shakka na karanta budaddiyar wasikar da ka rubuta wadda ka yi wa taken ‘Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Hauwa Farar Lema’ da aka buga a…

Babu shakka na karanta budaddiyar wasikar da ka rubuta wadda ka yi wa taken ‘Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Hauwa Farar Lema’ da aka buga a shafi na 21 na jaridar Aminiya ta makon jiya.