Shugaban Sashin Nazarin Harkokin Kasuwanci na Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya Dokta Sulaiman Abdullahi Karwai, ya ce masu kudi da masu rike da mulki na Arewa ba sa taimaka wa harkokin ilimi,
Masu kudi da masu mulkin Arewa ba sa taimaka wa ilimi – Dokta Karwai
Shugaban Sashin Nazarin Harkokin Kasuwanci na Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya Dokta Sulaiman Abdullahi Karwai, ya ce masu kudi da masu rike da mulki na…