Jagoran ’yan uwa Musulmi a Najeriya Shiekh Ibrahim Yakubu Zakzaky ya ce wadanda suke gadon mulki ne suke haddasa rikici domin su ci gaba da mulkinsu.
Masu mulki ke haddasa rikici don su ci gaba da mulkinsu – Zakzaky
Jagoran ’yan uwa Musulmi a Najeriya Shiekh Ibrahim Yakubu Zakzaky ya ce wadanda suke gadon mulki ne suke haddasa rikici domin su ci gaba da…