Yunkurin da babban bankin kasa ya yi na bullo da sabuwar takardar kudi mafi girma ta Naira dubu biyar (N5,000) don fara amfani da ita a farkon shekara mai zuwa (2013) ya jawo cece-kuce a tsakanin jama’a a Jihar Yobe,
Masu sana’ar acaba da ’yan kasuwa sun koka kan takardar Naira dubu biyar
Yunkurin da babban bankin kasa ya yi na bullo da sabuwar takardar kudi mafi girma ta Naira dubu biyar (N5,000) don fara amfani da ita …