Daily Trust Aminiya - Matakin Da Gwamnati Ke Shirin Dauka Kan Hayakin Janareta

Matakin Da Gwamnati Ke Shirin Dauka Kan Hayakin Janareta

Domin sauke shirin latsa nan.

Gwamnatin Tarayya ta jaddada matsayinta a kan hana shigo da kananan injinan janareta domin kare lafiyar al’umma.

‘Yan Najeriya da dama dai sun dogara ne kacokan a kan wadannan injina don samun wutar lantarkin da suke bukata don gudanar da harkokinsu.

Ko yaya wadanda abin ya shafa ke ji da wannan mataki?

Karin Labarai