A karshen makon jiya ne matan sojojin rundunar samar da tsaro (JTF) da aka tura Damaturu fadar Jihar Yobe don dawo da doka da oda suka gudanar da zanga-zangar lumana a barikin sojojin Bataliya ta 241 da ke garin Nguru don nuna rashin jin dadinsu
Matan sojojin da aka tura Damaturu sun yi zanga-zanga kan kashe mazajensu
A karshen makon jiya ne matan sojojin rundunar samar da tsaro (JTF) da aka tura Damaturu fadar Jihar Yobe don dawo da doka da oda…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 17 Aug 2012 1:33:42 GMT+0100
Karin Labarai