✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Matasa sun kone barawon babur kurmus a Nasarawa

A ranar Juma’ar makon jiya da safe ne, wasu matasa a Tudun Amba a Lafiya Jihar Nasarawa suka kama wani bisa zargin satar babur suka…

A ranar Juma’ar makon jiya da safe ne, wasu matasa a Tudun Amba a Lafiya Jihar Nasarawa suka kama wani bisa zargin satar babur suka kashe shi sannan suka kone shi kurmus.