✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Matsayin Shawarar Shugabannin Siyasa: ‘Yan Najeriya Su Kare Kansu

Shugabannin siyasa a Najeriya na kiran al’ummominsu su kare kansu daga harin 'yan bindiga


Domin sauke shirin latsa nan

Shugabannin siyasa a sassa da dama na Najeriya na ta kiran al’ummominsu da su tashi su kare kansu daga harin ‘yan bindiga. 

Wadannan kiraye-kiraye na tayar da hankulan al’umma, domin kuwa mutane da dama na ci gaba da tambayar wai shin wadannan ‘yan bindigar sun gagari hukumomin tsaro ne, ko yaya lamarin yake?