✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mayakan ISWAP 104 sun mika wuya ga sojoji a Borno

Daga cikin wadanda suka mika wuyan har da mata da kananan yara.

Akalla mayakan kungiyar ISWAP 104 da iyalansu ne suka mika wuya ga dakarun sojojin Najeriya na runduna ta 25 da ke Damboa a Jihar Borno.

Daga cikin wadanda suka yi sarandar har da mata da kananan yara.

Munanan hare-haren da sojoji ke kai wa ’yan ta’addan a ’yan kwanakin nan ya tilasta wa mayakan fitowa daga maboyarsu a cikin dazuka suna mika wuya.

Ga wasu daga cikin hotunan wadanda suka mika wuyan:

Wasu daga cikin mutanen da suka mika wuya
Wasu daga cikin mutanen da suka mika wuya