✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Me Ake Yi Da Kudaden Harajin Da Ake Karba?

'Yan Najeriya kan biya haraji iri-iri, amma ba su san me ake yi da kudin ba


Domin sauke shirin latsa nan

‘Yan Najeriya kan biya nau’i daban-daban na haraji kama daga harajin cinikayya zuwa ga harajin kudin shiga.

‘Yan kasuwa ma kan biya kudaden haraji iri-iri, direbobi ma haka, musamman a matakin karamar hukuma.

Shi me ake yi da wadannan kudade? Me ya sa mutane ba sa son biya?