Daily Trust Aminiya - Minista Sadiya ta yi kuskure –Dan majalisar tarayya
Subscribe
Dailytrust TV

Minista Sadiya ta yi kuskure –Dan majalisar tarayya

Dan Majalisar Wakilai ta Tarayya mai wakiltar mazabar Daura da Sandamu, Hon Fatuhu Mohammed, ya ce dakan daka, shikar daka da Ministar Jinkai da Agajin Gaggawa Sadiya Umar Farouk ke yi ya sa ’yan majalisa suka yi turjiya ga kasafin kudin ma’aikatarta.

Dan majalisar ya fadi haka ne a wata tattaunawa a wannan bidiyon da wakilinmu, Balarabe Alkassim, a ofishinsa da ke cikin ginin Majalisar Dokoki ta Kasa a Abuja.