Ministan Birnin Tarayya, Abuja, Sanata Bala Mohammed ya nuna bacin ransa kan yadda birnin ya tsinci kansa a ciki a yanzu na rashin tsabta da tarin shara da kuma yawan masu talla a kan manyan tituna da kuma mabarata.
Ministan Abuja ya fusata kan yadda shara ke mamaye birnin
Ministan Birnin Tarayya, Abuja, Sanata Bala Mohammed ya nuna bacin ransa kan yadda birnin ya tsinci kansa a ciki a yanzu na rashin tsabta da…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 12 Oct 2012 5:58:33 GMT+0100
Karin Labarai