✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ministan harkokin waje ya kamu da coronavirus

Ministan Harkokin Wajen Najeriya Geoffrey Onyeama ya kamu a cutar coronavirus

Ministan Harkokin Wajen Najeriya Geoffrey Onyeama ya kamu a cutar coronavirus.

Onyeama ya sanar ta shafinsa na Twitter a ranar Lahadi cewa zai je cibiyar da za a killace shi.

“Na yi gwajin COVID-19 karo na hudu jiya saboda mashako da ke damu na, sai dai wannan karon sakamakon ya nuna na kamu da cutar.

“Zan ce cibiyar da za a killace ni, ina kuma addu’ar alheri”, inji sakon.