Daily Trust Aminiya - Mu leka Gidan Sardauna
Subscribe
Dailytrust TV

Mu leka Gidan Sardauna

Domin sanin asali, Aminiya ta niki gari domin kawo muku tarihin rayuwar Sardauna, Sir Ahmadu Bello, Firimiyan Jihar Arewa.

Mun samo muku abubuwan tarihi daga gidansa mai dimbin tarihi da muhimmanci da ke Kaduna: