✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Muhimman Abubuwa Kan Sheikh Dahiru Bauchi

Sheikh Dahiru Bauchi babban malamin Darikar Tijjaniya ne. A halin shi ne mutumin da ya fi kowa yawan zuri’a da ta haddace Al-Kur’ani. A wannan…

Sheikh Dahiru Bauchi babban malamin Darikar Tijjaniya ne.
A halin shi ne mutumin da ya fi kowa yawan zuri’a da ta haddace Al-Kur’ani.
A wannan bidiyon, Aminiya ta tattaro wasu muhimman abubuwa 20 game da mashahurin malamin.