✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mummunar tsokana ga Musulunci

A makon jiya ne aka samu munanan tarzoma da zanga-zanga a sassan kasashen Musulmi na fadin duniya, saboda nuna kyama da Allah-wadai da wani gurgun…

A makon jiya ne aka samu munanan tarzoma da zanga-zanga a sassan kasashen Musulmi na fadin duniya, saboda nuna kyama da Allah-wadai da wani gurgun fim da ya ci zarafin Annabi Muhammad (SAW) da addinin Musulunci.