✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Mun fara yaji a Abuja ne saboda su yallabai su dandana kudarsu–kungiyar NUPENG

Yajin aikin da kungiyar ma’aikatan mai na kasa (NUPENG), ta fara a yankin babban birnin tarayya Abuja, kwana hudu gabanin sallah, ya jefa mazaunan birnin…

Yajin aikin da kungiyar ma’aikatan mai na kasa (NUPENG), ta fara a yankin babban birnin tarayya Abuja, kwana hudu gabanin sallah, ya jefa mazaunan birnin da ma matafiya sallah daga yankin cikin halin kaka-nika-yi.