Alhaji Muhammad Nasiru Nasamu, mai kamfanin hakar ma’adanai na Nasamu
International da ke garin Jos, fitatce ne kan harkokin hakar ma’adanai a kasar nan.
Muna da dimbin ma’adinai a kasar nan amma gwamnati ta yi biris –Alhaji Muhammad Nasamu
Alhaji Muhammad Nasiru Nasamu, mai kamfanin hakar ma’adanai na NasamuInternational da ke garin Jos, fitatce ne kan harkokin hakar ma’adanai a kasar nan.