✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Ke Rashin Lafiyar Kwakwalwa

 Matsalar rashin lafiyar kwakwalwa da jirkicewar tunani larura ce da kwararrun  likitoci ne kadai ke iya maganinta  An dai kiyasta cewa ‘yan Najeriya miliyan…

Matsalar rashin lafiyar kwakwalwa da jirkicewar tunani larura ce da kwararrun  likitoci ne kadai ke iya maganinta 

An dai kiyasta cewa ‘yan Najeriya miliyan 20 ne ke fama da wannan larura.

A wannan  karon, mun tattauna a kan me ke kawo matsalar, da kuma hanyoyin da za a bi domin kauce mata, da magance ta.