✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mutum 21 sun mutu bayan motarsu ta fada a cikin tafki

Mutum 21 sun rasu wasu 15 kuma sun samu raunuka sakamakon hadarin da motar da suke ciki ta yi ta kuma fada a cikin tafki.…

Mutum 21 sun rasu wasu 15 kuma sun samu raunuka sakamakon hadarin da motar da suke ciki ta yi ta kuma fada a cikin tafki.

Lamarin ya auku ne a birnin Anshun da ke Kudu maso Yammacin lardin Guizhou na kasar China a ranar Talata, a cewar hukumomin kasar.

Kamfanin dillancin labarun kasar China, Xinhua, ya ce jami’an ceto na kokarin tsamo matar daga cikin ruwan da ta fada.