✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mutum 27 sun rasu a hadarin mota a Jihar Sakkwato

A ranar Litinin da ta gabata ce aka samu wani mummunan hadarin mota wanda ya yi sanadin rasuwan mutum 27 wadanda dukkansu ’yan asalin dkaramar…

A ranar Litinin da ta gabata ce aka samu wani mummunan hadarin mota wanda ya yi sanadin rasuwan mutum 27 wadanda dukkansu ’yan asalin dkaramar Hukumar Tangaza ne da ke Jihar Sakkwato.