Kimanin matasa biyar ne suka rasa ransu a lokacin da suka fada cikin wani kududdufi a unguwar Aisami cikin yankin karamar Hukumar Gwale a yayin da suke kokarin guje wa jami’an ‘yan sanda.
Mutum biyar sun mutu a kududdufi a yayin guje wa ’yan sanda
Kimanin matasa biyar ne suka rasa ransu a lokacin da suka fada cikin wani kududdufi a unguwar Aisami cikin yankin karamar Hukumar Gwale a yayin…