✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mutum tara sun rasu, 10 sun ji rauni a hadarin da ya rutsa da motoci uku a Bauchi

Wani mummunan hadarin mota da ya auku a kauyen Dungal da ke kan hanyar Bauchi zuwa Jos ya yi sanadin mutuwar mutum tara, yayin da…

Wani mummunan hadarin mota da ya auku a kauyen Dungal da ke kan hanyar Bauchi zuwa Jos ya yi sanadin mutuwar mutum tara, yayin da mutum 11 suka samu munanan raunuka inda suke kwance a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa balewa da ke Bauchi.