Daily Trust Aminiya - ‘Na ci ribar amfani da baiwata’
Subscribe
Dailytrust TV

‘Na ci ribar amfani da baiwata’

Daniel Amao Oluwadarisimi mai daukar hoto ne.

Shekararsa 20 kacal amma hotunan da ya dauka sun ya samu kyauta bayan ya lashe gasar masu daukar hoto da aka shirya domin bikin cikar Najeriya shekara 60 da samun ‘yancin kai.

Ya bayyana abin da ya sa ya samu kyautar.