Wani tela da ke gudanar da sana’ar dinki a kasuwar Mil 12 da ke Jihar Legas, Malam Aminu Tela ya ce babban dalilin da ya sa ya rike sana’ar dinki hannu bibbiyu shi ne saboda rufin asirin da take da shi.
‘Na riki sana’ar dinki saboda rufin asirin da ke cikinta’
Wani tela da ke gudanar da sana’ar dinki a kasuwar Mil 12 da ke Jihar Legas, Malam Aminu Tela ya ce babban dalilin da ya…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Sun, 13 Jan 2013 8:27:44 GMT+0100
Karin Labarai