Daily Trust Aminiya - ‘Na shiga harkar fim duk da ana zagin masu yin ta’
Dailytrust TV

‘Na shiga harkar fim duk da ana zagin masu yin ta’

Hannatu Bashir, wacce aka fi sanida Hanan, jaruma ce a fina-finan Hausa.

Amma ba a fitowa a fim kawai ta tsaya ba, ita ma tana shiryawa.

A wannan hirar ta bidiyo da Aminiya, ta ce tana sane da cewa ana yi wa ’yan fim lakabin ’yan iska, amma ta zabi shiga harkar.