✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Na yi tafiyar kilomita dubu biyar da 700 cikin kwana 341 zuwa Makka – Mahajjaci daga Bosniya

Wani Musulmin Bosniya dan shekara 47, mai suna Senad Hadzic ya yi tafiyar kilomita dubu biyar da 700, daga kauyensyu zuwa kasar Saudiyya, don yin…

Wani Musulmin Bosniya dan shekara 47, mai suna Senad Hadzic ya yi tafiyar kilomita dubu biyar da 700, daga kauyensyu zuwa kasar Saudiyya, don yin aikin hajjin bana.