NAJERIYA A YAU: Abin da Dokar Dan Takara Mai Zaman Kansa Ta Kunsa | Aminiya

NAJERIYA A YAU: Abin da Dokar Dan Takara Mai Zaman Kansa Ta Kunsa

    Muhammad Auwal Suleiman da Halima Djimrao

Domin sauke shirin latsa nan

Akwai yiwuwar korafe-korafe su ragu a fagen siyasar Najeriya idan dokar dan takara mai zaman kansa ta samu karbuwa a kasar.

Majalisar Dokokin kasar ta amince mai bukatar tsayawa takarar da bashida jamiyya, ko kuma ba ya son alaka da wata jam’iyya ya tsaya da sunansa, jama’a su zabe shi da halinshi.

Wadanne sauye-sauye wannan doka za ta kawo a siyasar Najeriya?