✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Abin Da Mata ‘Yan Takara Suke So A Zaben 2023

Kwana 43 kafin babban zaben Najeriya, mata ’yan takara a zaben na ta korafe-korafe.

More Podcasts

Domin saukewa latsa nan 

Kwana 43 kafin babban zaben Najeriya, mata ’yan takara a zaben na ta korafe-korafe.

Shin me mene ne bukatunsu kuma me ya kamata a yi musu?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da su da kuma ’yan gwagwarmayar siyasa.